Gwajin makaman da Pyongyang ta yi shi ne na farko tun bayan da shugaban Amurka Donald Trump ya koma fadar White House a ranar ...
Sojojin 4 mata na Isra'ila sun yi murmushi, tare da daga hannu da babban yatsa ga dimbin jama'ar da suka tattaru a wani ...
Shirin Zauran VOA na wannan makon, zai kawo muku ci gaba da tattaunawa kan yadda Najeriya ke karbo bashi, inda Ambasada ...
Amma ruwan sama kama da bakin kwarya a kan gaɓar tsaunuka da suka kone, na iya kawo barazanar sabbin matsaloli kamar ...
Hamas ta shirya ta saki wasu matan Isra’ilawa hudu da ake garkuwa dasu a yau Asabar a wata musaya da sakin fursinonin ...